Wata malamar makaranta a Kumasi, Ghana ta na taimakawa wajen magance matsalar rashin zuwa ‘ya’ya mata makaranta, ta hanyar samar mu su da audugar mata da za ta taimaka mu su yayin da suke al’ada.
Wata Mata A Ghana Na Taimakawa Yara Mata Da Audugar Al'ada Don Samun Zuwa Makaranta