Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wata Rana Daya A Rayuwar ‘Yan Gudun Hijra


Wata Rana Daya A Rayuwar ‘Yan Gudun Hijra
please wait

No media source currently available

0:00 1:35:58 0:00

KAN LABARI: Labarai Miliyan 80. Ayarin manema labarai 75. Kasashe 32. Wata rana 1 a cikin rayuwar ‘Yan Gudun Hijra Matashiya: Wani karamin yaro da ke fama da tsananin rashin lafiya ya fito neman magani. Wani jami’in tsaron gabar teku ya kwana yana sintiri. Wani dan kasar Iraki ya koma Ba’amurke.

XS
SM
MD
LG