Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar


Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00

Bikin Lasar Gishiri, dadaddiyar ala’ada ce da Fulanin yankin Agadez suka jima suna yi a kowacce shekara.

A duk shekara, Fulani makiyaya a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar kan gudanar da bikin Sallar Lasar Gishiri, wata al’ada da take ba su damar nuna dumbin al’adunsu da kuma hanyoyin bunkasa lafiyar dabbobinsu. Yusuf Abdoulaye ya hada mana wannan rahoto.
XS
SM
MD
LG