Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Wasan Tseren Takalmin Taya Ke Karbuwa a Nahiyar Afirka


Yadda Wasan Tseren Takalmin Taya Ke Karbuwa a Nahiyar Afirka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:04 0:00

Wasan tseren takalmin taya na kara karbuwa a wasu kasashen Afirka duk kuwa da cewa matasa da ke nuna sha'awar wasan kan fuskanci kalubalen samun kayan yin atisaye.

An fara gasar tseren takalmin taya ta kasa karo na uku a Kinshasa, baban Birnin Jamhuriyyar Dimokradiyyar Congo. Gasar na wakana ne a daidai lokacin da a Birnin Bukavu da ke gabashin kasar, matasa da yara suke kara nuna sha'awar wannan wasa, duk da suna fuskantar matsalolin kayan atisayen wasa domin inganta kansu. Ga fassarar Rahoton Ernest Muhero.
XS
SM
MD
LG