Accessibility links

BIDIYO: 'Yan Hamayyar Nijar Sun Bayyana Dalilan Janyewa Daga Zaben Fitar Da Gwani


‘Yan adawar Nijar sun bayyana cewa,ba hannunsu a cikin shirye-shiryen zaben shugaban kasa zagaye na biyu tare kuma da janye dukkanin wakillansu a hukumomi daban-daban na kasa kamar yadda daya daga cikin membobin kawance na 'yan adawa Alhaji Doudou Rahama yayi karin bayani.

XS
SM
MD
LG