Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan asalin Abuja Sun Yi Bore bisa zargin sojoji na yunkurin kwace filayensu

Kabilu 'yan asalin yankin Abuja inda aka gina babban birnin tarayyar Najeriya sun taada bore inda suka datse hanyar da ta hada kudanci da arewacin kasar bisa zargin sojojin Najeriya na yunkurin kwace filayensu

'Yan asalin Abuja sun ta da kayar baya da suka tare hanyar da ta hada birnin Abuja da Lokoja da sauran kudancin kasar.

Sun yi hakan ne domin a dakatar da duk wani yunkuri da suka ce sojojin kasar na yi na kwace masu filayen da suka gada daka kakannin-kakanninsu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG