VOA60 AFIRKA: 'Yan Awaren Biafra Sun Yi Bukin Cika Shekaru Hamsin
A Najeriya 'yan awaren Biafra sun yi bukin cika shekaru hamsin da yunkurin kafa gwamnatin da ya haifar da mummunan yakin basasa a kasar.