Mun tattauna da Auwal Musa Rafsanjani na kungiyar Transparency International a kan alkawarin da shugaba Buhari ya yi na magance matsalar cin hanci da rashawa kafin hawar shi mulki, ya samu nasara ko ko a a? Sannan wane kalubale ne a gaban gwamnatin Bola Tinubu.