Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Najeriya Mazauna Amurka Sun Gudanar Da Bukukuwan Samun 'Yanci


'Yan Najeriya Mazauna Amurka Sun Gudanar Da Bukukuwan Samun 'Yanci
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:34 0:00

A ranar 1 ga watan Oktobar kowacce shekara, Najeriya ke bikin samun 'yancin kai daga kasar Burtaniya.

A kowace shekara ‘yan Najeriya mazauna Amurka suke yin bikin nuna al’adu a zaman wani bangare na bikin zagayowar ranar samun ‘yan cin kan Najeriya. A bana ma an gudanar da irin wannan biki a birnin New York, inda aka yi raye-raye da kade-kade, da sauransu. ‘yan Najeriya daga sassan Amurka da dama ne ke halartar bikin.
XS
SM
MD
LG