Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Lokacin Da Jami'an Tsaron DSS Suka Garkame Kofofin Shiga Majalisar Dokoki

Dambarwar Siyasar Najeriya na daukar sabon salo, inda Jami'an tsaro suka garkame Kofofin shiga Majalisar dokokin Kasar duk da cewa ya'yan Majalisar suna hutu.Wannan ya hana kananan ma'aikata da ma yan jaridu shiga Majalisar domin daukan labarin wani taro da aka ce za a yi.

Dambarwar Siyasar Najeriya na daukar sabon salo, inda Jami'an tsaro suka garkame Kofofin shiga Majalisar dokokin Kasar duk da cewa ya'yan Majalisar suna hutu.Wannan ya hana kananan ma'aikata da ma yan jaridu shiga Majalisar domin daukan labarin wani taro da aka ce za a yi

Domin Kari

XS
SM
MD
LG