Rundunar sojan Najeriya ta sake kwato mafi yawan yankunan da ‘yan bindiga suka mamaye, amma har yanzu farar hula na zaman kunci.
Yaya Farar Hula Ke Harkokin Rayuwarsu Na Yau Da Kullum Karkashin Dokar-Ta-Baci A Jihar Borno?

1
Wani mutumi yana tallar kwai cikin Wilbaro a Maidugurin Jihar Borno.

2
Wasu dalibai mata su na tsaye a kofar wata makaranta a Maiduguri, cibiyar faufutukar 'yan kishin Islama a Najeriya.

3
Wata fasinja a cikin keken NAPEP, ko a-daidaita-sahu, su na tsaye cikin go-slow a Maiduguri, Jihar Borno.

4
Wasu 'yan mata dalibai su na zance a gefen wani titi a garin Maiduguri, Jihar Borno.