Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yemi Osibanjo Ya Ziyarci Sabuwar Makarantar Kwana Da Aka Ginawa Marayu A Borno

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kai ziyara Jihar Borno inda ya ke wata makarantar da wata kungiya da ke tallafawa marayu sakamakon rikicin Boko Haram ta gina.

Makarantar kwana ce kuma zai dauki dalibai 325 'yan firamare da sakandire.

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG