Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yemi Osinbanjo Ya Halarci Taron Baiwa Masu Kananan Sana'a Lambar Yabo

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbanjo ya halarci taron shirin bada lambar yabo ga masu kanana da matsakaitan sana'a MSME na shekarar 2018, a babban dakin taron 'yan Majalisu da ake cewa Confrence Center dake Abuja.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG