Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yemi Osinbanjo Ya Kai Ziyara Katsina Kan Iftila'in Ambaliyar Ruwa Da Ya Faru

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbanjo, tare da Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari a lokacin da ya kai ziyara Jihar Katsina, domin jajantawa kan ambaliyar da ta yi sanadiyar rayukan mutane a karamar hukumar Jibiya, inda kuma ya sa aka duba yanayin karfin ambaliyar da ta faru.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG