Ci Gaba Da Tattauna Batun Tsaro Yayin Da Ake Ci Gaba Da Shirye-shiryen Babban Zaben Najeriya
Ci gaba da tattauna batun tsaro yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen babban zabe dake tafe a Najeriya, da Hajiya Zainab Aminu Abubakar, jami’a a hukumar zabe ta kasa a Najeriya – INEC, da Farfesa Sheriff Ghali Ibrahim, malami a tsangayar siyasa da alaka ta kasa da kasa dake jami’ar Abuja.