Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zaben 2011 a Najeriya: Ra ‘ayinka Kan Zaben


Buhari, Jonathan, Ribadu, Shekarau

Sashen Hausa na Muryar Amurka ya kirkiro da dandalin rahoto na musamman game da zaben shugaban kasa na 2011. Muna son mu ji daga gare ku, ku masu sauraronmu. Ku aiko mana da ra’ayoyinku, ko hotuna, ko sauti ko kuma bidiyo game da zaben na 2011, mu kuma zamu buga su a shafinmu na Internet, da Facebook da kuma Twitter.

XS
SM
MD
LG