Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matasa Sun Yi Zanga-zangar Kawo Karshen Tashe-tashen Hankula A Zamfara

Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu da wasu kungiyoyin matasa sun yi zanga zangar lumana a birnin Gusau, kan yawan garkuwa da kashe-kashen mutane da ake yi a Jihar.

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG