Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zanga-Zangar Magoya Bayan Shigowar Baki Amurka

Zanga-zangar da aka yi wa taken, A Dunkule Iyalai Su ke, tayi tasiri a manyan biranen Amurka

Kungiyoyi masu goyon bayan kaurar jama'a daga kasa zuwa kasa, sun gudanar da jerin zanga-zanga a fadin Amurka jiya asabar, domin nuna bacin ransu kan manufofin Shugaba Donald Trump na babu sani ba sabo game da bakin haure.

An gudanar da wannan zanga-zangar a manyan biranen da su ka hada da Washington DC, da Los Angeles. da Houton, da New York da kuma sauran kanana garuruwa a fadin kasar tare da tallfin kudi da kuma goyon bayan kungiyoyi da dama da suka suka hada da kungiyar American Civil Liberty da MoveOn.Org.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG