Ana iya Anfani da Siyasa a Warware Matsalar Boko Haram inji Anyaoku - 2.08

Your browser doesn’t support HTML5

Ana iya anfani da hanyar siyasa a warware matsalar Boko Haram inji Chief Anyaoku tsohon sakataran kungiyar kasashen renen Ingila