ZABEN2015:Dan Majalisar Wakilan Tarayya Ibrahim Bello Rigachikun Yace Tsaro Kwakkwaran Dalili Ne Na Jinkirta Zabe Babi na 2, Fabrairu 19, 2015

Your browser doesn’t support HTML5

Dan Majalisar dake wakiltar Igabi daga Akbar Kaduna a Majalisar Wakilan Tarayya yace hujjar tsaro da aka bayar tana da karfi