VOA60 DUNIYA: Kungiyar Amnesty ta ce yawan 'yan Afganistan da suka rasa matsuguni a sakamakon Rikici ya nunka cikin shekaru uku.

Your browser doesn’t support HTML5

VOA 60 Duniya: Kungiyar Amnesty ta ce yawan 'yan Afganistan da suka rasa matsuguni a sakamakon rikici ya nunka zuwa miliyan daya da dubu dari biyu cikin shekaru uku.