VOA60 AFIRKA: Tsohon Ministan Kiwon Lafiyan Habasha Ya Zama Babban Daraktan Hukumar Kiwon Lafiya Ta Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

ETHIOPIA/SWITZERLAND: Tsohon ministan lafiya da harkokin wajen kasar habasha Tedros Adhanom, na iya kasancewa na farko a nahiyar Afirka da zai rike mukamin shugaban hukumar lafiya ta majalisar dinkin duniya.