VOA60 DUNIYA: An Yiwa Wasu Mutane Biyu Bulala 82, a Bainar Jama’a a Harabar Wani Masallaci a Banda Aceh, Sakamakon Samunsu da Laifin Luwadi

Your browser doesn’t support HTML5

INDONESIA: An yiwa wasu mutane biyu bulala 82, a bainar jama’a a harabar wani masallaci a Banda Aceh, sakamakon samunsu da laifin luwadi.