VOA60 AFIRKA: Wani Kanfani A Kasar Kenya Na Kokarin Taimkawa Yanayi Da Inganta Tsabta Ta Hanyar Amfani Da Kashin Bil Adama

Your browser doesn’t support HTML5

Wani kanfani a kasar Kenya na kokarin taimkawa yanayi da inganta tsabta ta hanyar amfani da kashin bil adama da kuma tarkashe kura wajen kera bulon gine gine da mutane ke anfani da shi wajen girki.