VOA60 AFIRKA: ‘Yan Majalisu A Sudan Sun Amince Da Dokar Ta Baci Ta Tsawon Watanni Shida

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yan Majalisu a Sudan sun amince da dokar ta baci ta tsawon watanni shida, maimakon ta shekara daya da shugaba Omar al-Bashir ya ayyana domin kawo karshen zanga-zanga.