Sabin Ministan Tsaron Najeriya Manjo Janar Bashir Salihi Magashi Ya Kai Ziyararsa Ta Farko Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Ministan tsarön Najeriya Manjo Janar Bashir Salihi Magashi.ya yi kira ga jami'an tsaron kasar da su yi kokarin kawo karshen 'yan Boko Haram a Nigeria.