Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Shi'a a Jamhuriyyar Nijar sun gudanar da wani zama na musamman albarkacin ranar Ashura

'Yan Shi'a a Jamhuriyyar Nijar sun gudanar da wani zama na musamman albarkacin ranar Ashura
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:11 0:00

Yan Shi'a a Jamhuriyyar sun gudanar da wani zama na musamman albarkacin ranar Ashura wace suke kallo a matsayin ranar nuna bakin ciki. Zaman da ya basu damar kalubalantar yadda zalumci ya mamaye Duniya. Tattaunawa tare da Sheik Ahmed Saluhu Lazare shugaban kungiyar 'yan Shi'ar a Yamai.

XS
SM
MD
LG