Dakta Hajo Sani, ta wakilci matar shugaban Najeriya Hajiya Aisha Buhari a bukin bude babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo 74.

Dr. Hajo Sani, da Farfesa Tijjani Bande da uwargidansa

Dr. Hajo Sani da matan jakadan kasashen da suka hallari taron

Dr. Hajo Sani da Jakada Babagana Kingibe, da kuma wasu 'yan taro

Dr. Hajo Sani wakiliyar matar shugaban kasar Njaeriya

Jama'an taro