VOA60 AFIRKA: A Mali An Yi Jinjina Ta Musamman A Matakin Kasa Ga Gawarwakin Sojojin Faransa 13 Da Aka Kashe A Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Mali kuma an yi jinjina ta musamman a matakin kasa ga gawarwakin sojojin Faransa 13 da aka kashe a kasar, bayan faduwar jirgin sama kafin aika su zuwa Faransa a ziya litinin.