DANDALIN ‘YAN JARIDA: Tattaunawa ta musamman da shugaban kungiyar Renjed akan ‘yancin samun sahihan bayanai daga hukumomin Nijer

‘Yan Jarida a Jamhuriyar Nijer daga kafafe daban daban sun gudanar da taro a birnin Yamai inda suka tantauna akan ‘yancin samun sahihan bayanai daga hukumomin kasar, a ci gaba da yunkurin kara inganta aikin watsa labarai.

An gudanar da taron da nufin tunatar da ‘yan jarida da hukumomi irin nauyin da ya rataya a wuyansu wajen baiwa jama’ar kasar sahihan labarai kamar yadda dokoki suka tanada.

Your browser doesn’t support HTML5

DANDALIN 'YAN JARIDA