VOA60 AFIRKA: Shugaban Kasar Chadi Idriss Deby Itno Ya Rasu Sakamakon Raunin Da Ya Samu A Fagen Yaki

Your browser doesn’t support HTML5

A Chadi, an ba sanarwar mutuwar Shugaba Idriss Deby Into, yayin da ya ziyarci sojoji da ke fagen daga da ‘yan tawayen arewaci, in ji kakakin rundunar soja a yau Talata, kwana daya bayan da aka ayyana Deby a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa.