VOA60 AFIRKA: Majalisar Dinkin Duniya ta ce yanayin fari ya sanya kimanin mutane miliyan 13 fuskantar matsananciyar wuya.

Your browser doesn’t support HTML5

A Somaliya mutanen da ke tserewa fari na kwarara zuwa sansanonin da ke wajen birnin Mogadishu, don sun rasa abinci, da ruwan sha da matsuguni. Majalisar Dinkin Duniya ta ce yanayin fari ya sanya kimanin mutane miliyan 13 fuskantar matsananciyar wuya.