ILIMI: Kawo Karshen Barace-barace a Arewancin Najeriya

Almajirai

Masana na ganin lokaci yayi da shugabanin arewacin Najeriya za su ba da himma kan ingantan ilimin tsangaya da almajiranci kamar yadda wasu kasashe irinsu Pakistan, Morocco, da Almajirai ke yi.

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM