Baki Mai Yanka Wuya-Jam’iyyun Siyasa Masu Tasowa Na Zargin Manyan Jam’iyyun Da Suka Rike Madafun Iko Da Kassara Najeriya. August 03, 2022

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Abuja, Najeriya-Jam’iyyun siyasa masu tasowa na zargin manyan jam’iyyun da suka rike madafun iko da kassara Najeriya, lamarin da ya sa suke ganin dama ce ta samun nasararsu a zabe mai zuwa.

Your browser doesn’t support HTML5

Baki Mai Yanka Wuya.mp3