MATASA A DUNIYAR GIZO: An Tuhume Wasu Matasa Da Laifin Bata Sunan Gwamnan Kano a Dandalin Sada Zumunta - Nuwamba 20, 2022

Shamsiyya Hamza Ibrahim

Shirin ya yi duba labarin wasu matasa da ya karade kafofin yanar gizo a makonnin da suka gabata bayan da wata kotun majistare a jihar kanon Najeriya ta same su da laifin ɓata sunan Gwamnan jihar a wasu hotunan bidiyo da suka wallafa a dandalin sada zumunta na Tiktok da Facebook.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: An Tuhume Wasu Matasa Da Laifin Bata Sunan Gwamnan Kano a Dandalin Sada Zumunta - Nuwamba 20, 2022