Ilimi Garkuwa: Kalubalen Koyarwa A Jami’o’i Da Yaren Uwa, Janairu 01, 2023

Babangida Jibril

Shirin ilimi na wannan makon ya tattauna da wani masani kan kalubalen da yaren uwa ke fuskanta a makarantu matakin farko har zuwa jami'o'in Najeriya.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Ilimi Garkuwa: Kalubalen Koyarwa A Jami’o’i Da Yaren Uwa - 6'14"