LAFIYARMU: Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Ce An Samu Nasarori Wajen Kawar Da Cutar Kurkunu Wato Guinea Worm A Turance

Your browser doesn’t support HTML5

Wata cibiyar binciken kwayoyin halittar dan Adam ta kasa, ta ce cututtukan da aka yi watsi da su, na haifar da tarin matsalolin rashin lafiya, masamman ga masu karamin karfi a duniya.