LAFIYARMU: Masana Ilimin Halayyar Ɗan Adam A Kasar Ukraine Na Amfani Da Wata Hanya Don Kawar Da Tunanin Yara Daga Tashin Hankali

Your browser doesn’t support HTML5

Masu fama da cutar matsanaciyar damuwa dake shafar lafiyar kwakwalwa wato PTSD sun fi saurin fushi, tada zaune tsaye ko kuma kokarin kashe kansu, kuma ba su da sukunin kula da kulla dangantaka ko alaka da mutane.