MANUNIYA: Nazari A Kan Shari'ar Zabe A Najeriya Biyo Bayan Zaben Shugaban Kasa - Maris 17, 2023

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya yi nazari ne akan shari'ar zabe a Najeriya da rikichin cikin gidan Jam'iyyu da kuma shiga cikin siyasar Najeriya da Malaman addini su ka yi.

Ga Isa Lawal Ikara dauke da shirin a cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA EPISODE 109.mp3