Ilimi Garkuwa: Tasirin Yaren Turanci Da Kalubalen Koyar Da Shi A Arewacin Najeriya, Maris 20, 2023

Babangida Jibril

Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam ya sami bakuncin matashi kuma malami dake koyar da yaren Turanci a jami'ar Alkalam dake jihar Katsina. Kan matsaloli da kuma alfanun koyan yaren Turanci don inganta zamantakewa da samun cin moriyarsa a wannan zamani.

Hamisu Hamisu Haruna a zauren hira da baki na Muryar Amurka.

A yi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Ilimi Garkuwa: Tasirin Yaren Turanci Da Kalubalen Koyar Da Shi A Arewacin Najeriya - 7'03"