A cikin shirin BAKI MAI YANKA WUYA na wannan makon, za mu kawo muku bayanai kan yadda rikicin siyasar jihar Rivers da ke kudancin Najeriya ya ke kara ta'azzara, a yayin da 'yan majalisar dokoki 27 daga cikin 31 na jihar suka sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Rikicin Siyasa Na Kara Ta'azzara A Jihar Rivers A Kudancin Najeriya; 'Yan Majalisar Dokokin Jihar 27 Sun Sauya Sheka