Shirye-shirye AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Ko Me Ya Haddasa Rikicin Sudan? Me Ya Sa Ake Fari (karancin ruwa) A Wasu Wurare Banda Wasu? 19:25 Disamba 23, 2023 Ibrahim Garba Ibrahim K Garba Dubi ra’ayoyi Washington, DC. — A ci gaba da bitar wasu daga cikin tambayoyin masu saurare da kwararru su ka amsa a wannan shekarar, wannan karon za mu gabatar da bitar amsar tambayoyi kan yakin Sudan da kuma dalilan aukuwar fari (karancin ruwa) a wasu sassan duniya. A sha bayani: Your browser doesn’t support HTML5 12-23-23 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU REVIEW.mp3