Shirin mu na wannan mako, kashi na biyu ne kuma na karshe na bitar muhimman batutuwan da muka kawo muku a cikin shirin na wannan shekara ta 2023 mai ban kwana. A yi saurare lafiya.
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Kashi Na 2 Na Bitar Muhimman Al'amuran Da Muka Kawo Muku A Shirin A Cikin Shekarar Nan Ta 2023 Mai Ban Kwana.