BAKI MAI YANKA WUYA: Takun Saka Tsakanin Gwamnoni Da Sarakuna Na Zafafa A Arewacin Najeriya Saboda Dalilan Siyasa

Murtala Faruk Sanyinna

A cikin shirin na yau, za ku ji yadda wasu sarakuna 3 suka rasa mukamansu a jihar Kogi, da kuma wasu 15 da ke karkashin bincike a jihar Sokoto, sakamakon takun saka tsakaninsu da gwamnonin jihohin, da ke da alaka da siyasar zaben da ya gabata.

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Takun Saka Tsakanin Gwamnoni Da Sarakuna Na Zafafa A Arewacin Najeriya Saboda Dalilan Siyasa