BAKI MAI YANKA WUYA: Tasiri Da Kalubalen Ficewar Kasashen Nijar, Mali Da Burkina Faso Daga Cikin Kungiyar ECOWAS/CEDEAO 31 Ga Janairu, 2024

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon yana tsokaci kan sanarwar da kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso suka bayar na ficewa daga cikin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ko CEDEAO.

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Tasiri Da Kalubalen Ficewar Kasashen Nijar, Mali Da Burkina Faso Daga Cikin Kungiyar ECOWAS/CEDEAO. 31 ga Janairu, 2024