AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tambayoyin Ramadan (II):- Yaya Ake Zakat al Fitr? Shirin Sallar Idi Da Bayan Idarwa.

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Wannan makon za a ji amsoshin masu saurare da dama kan Zakat al Fitr, makomar wanda ya azumci Ramadan amma bai yi zakkar ba, Shirin Sallar Idi da kuma bayan idarwa.

Idan dinbin masu tambayar da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga Shugaban Majalisar Malaman Izala Shiyyar Birnin Tarayyar Najeriya Abuja kuma Wakilin Malaman Bauchi, Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri, da amsoshinku:

A sha bayani lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

04-06-24 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU.mp3