VOA60 Afirka: A Bangui Jama’a Da Dama Suka Ji Raunika A Wata Arangama Tsakanin ‘Yan Tawaye Da Jami’an Wanzar Da Zaman Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Jama’a da dama suka ji raunika a wata arangama tsakanin ‘yan tawaye da jami’an wanzar da zaman lafiya na MDD a yankin PK5 na musulmi a Bangui.