A Bari Ya Huce: Fadakarwa Kan CODVID19

Alheri Grace Abdu

Shirin A Bari Ya Huce na wannan makon ya kunshi wakokin fadakarwa kan annobar Cononavirus, da kuma labarin wani Babarbare da ya yi aikin gini ya nakasa.

Saurari cikakken shirin. Ku gaya mana yadda cutar Coronavirus ta shafi rayuwarku

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Fadakarwa Kan CODVID19-30:00"