A BARI YA HUCE: Hira Da Adamou Madougou Andige-Kashi Na Uku-Nuwamba, 26, 2022

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A wannan shirin mun kawo kashi na uku, kuma na karshe na tattaunawar da shirin ya yi da fitaccen dan wasan kwaikwayo da ya shafe sama da shekaru 23 yana wannan sana'ar a Jamhuriyar Nijar.

Mun kuma bada labarin wani Bafullatani da dan Babarbare da fada ya kaure tsakaninsu har ya kai su gaban hukuma.

Saurari cikakken shirin domin jin yadda ta kaya:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Hira Da Adamou Madougou Andige-Kashi Na Uku