A BARI YA HUCE: Hira da Mawakin Kasar Ghana Ghali One-Kashi Na Biyu-Janairu, 29, 2022

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun kawo kashi na biyu na hirar da muka yi da fitaccen mawakin kasar Ghana da aka fi sani da suna Ghali one. Mun kuma bada labarin wani Bayarbe da ya bada sadakar Naira dari lokacin da ake addu'ar rokon ruwa, ya wayi gari gefen katangar gidanshi ta fadi.

Saurari cikakken shirin ka ji abinda ya faru:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Hira da Mawakin Kasar Ghana Ghani One PT2 -24: 00"